Donald Trump ya lashe zaben Amurka


Dan takarar Shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican, Donald Trump, ya lashe zaben kasar da aka yi ranar Talata.
Mista Trump ya lashe zaben ne bayan da ya samu nasarar cinye kujerun wakilai sama da 270 a jihohi 50, a inda ya kayar da abokiyar hamayyarsa Hillary Clinton.
Trump, wanda yanzu haka yake gabatar da jawabin amincewa da yin nasara, ya ce Clinton ta kira wo shi a wayar tarho inda ta taya shi muranr lashe zaben.
Dan takarar jam’iyyar Republican, Donald Trump ya lashe kuri’un jihohin da ke Yammacin kasar na tsakiya da kuma kudanci.
Ita kuma ‘yar takarar Democrat, Hillary Clinton ta share jihohin Arewa Maso gabashin kasar.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s