Aminu Bello Masari Da Chanjin Rayuwa A Katsina

Mahmud Isa Yola

Gwamnan jihar Katsina, Alh Aminu Bello ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya cewa shi ba kaman sauran gwamnonin APC bane, ya nuna yasan wahalan da ‘yan Nijerya ke ciki. Wannan yasa ya raba MAKARA na daukan gawa guda 3000 ga masallatai a jihar Katsina. Wannan kuma zai kara tabbatar maka cewa lallai ana Chanji a kasar nan wanda har ya kai ga chanjin rayuwa!
Idan kai dan jihar Katsina ne, ya kamata ka yi farinciki saboda alamu sun nuna cewa gwamnan ka yana tafiya tare da talakawa. Sannana yakamata ka jinjina wa wanda ya bashi shawarar sayan MAKARA har guda 3000 a cikin yanayin da ake ciki na mawuyacin hali da ba’a taba irin shi ba a Nijeriya.

Advertisements

3 Replies to “Aminu Bello Masari Da Chanjin Rayuwa A Katsina”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s