UMYUK tana ta shirye shiryen fara karatun koyon aikin Likita.

Daga AbdulHadi Ahmad Bawa

Jami’ar Umaru Musa Yaradua tana ta shirye shiryen fara karatun koyon aikin Likita, amma rashin asibitin koyarwa yana kawo barazana ga wannan yunkuri.
Gwamnati ta sami amincewar wasu kwararrun Likitoci ‘yan asalin Jihar nan da zasu dauki nauyin tsarawa tare da fitar da hanyar da za abi domin ganin anyi amfani da babbar asibitin Katsina da kuma asibitin kashi domin ganin sun biya wa Jami’ar waccan bukatar domin aci gaba da karatun koyon aikin Likita.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s