DAARUL HADEETHIS SALAFIYYAH ZARIA, NIGERIA.

ALBISHIRINKU NESA TA ZO KUSA!!
Shahararriyar cibiyar ilmin nan ta Daarul – Hadeethis Salafiyyah dake birnin Zaria, Jahar Kaduna a Najeriya wadda shahararren malamin nan Sheikh Muhammad Auwal Adam Albaniy Zaria ya assasa; tana farin cikin sanar daku cewa ta bude official website nata nakanta domin ilmantarwa, fadakarwa, wa’azantarwa dakuma sanar da jama’a duk wani abunda ke da alaka da ita na addini ko rayuwa.
Ga kadan daga cikin abubuwan da website din ya ‘kunsa:
1- Domin sanin manufar cibiyar a harshen; Larabci, Turanci ko Hausa danna wannan link dake kasa:
http://daar.dhsnigeria.com/index.php/about
2- Domin ganin takaitaccen tarihin wanda ya assasa wannan cibiya(wato Sheikh Albaniy Zaria) danna wannan link dake kasa:
http://daar.dhsnigeria.com/index.php/founder
3- Domin siya, sari ko odar plate CDs, DVDs ko Mp3 danna wannan link dake kasa:
http://daar.dhsnigeria.com/index.php/
purchase-lectures
4- Domin tambaya ko neman fatawa akan abunda yashafi addini ko rayuwa da harshen; Larabci, Turanci ko Hausa danna wannan link dake kasa:
http://daar.dhsnigeria.com/index.php/fatwah-questions
5- Domin kiran wayar makaranta ko yin magana kaitsaye da cibiyar danna wannan link dake kasa:
http://daar.dhsnigeria.com/index.php/daarul-hadeethis-salafiyyah
6- Domin sauraren karatuttuka da laccoci/
muhadarorin Sheikh Albaniy Zaria da sauran dalibansa dama malamanmu na sunnah ta hanyar FM Radio na cibiyar danna wannan link dake kasa:
http://www.dhsnigeria.org
Amma idan bai yiwu ba sai a shiga ta asalin “Home Page” na website din za’a gani sashin FM Radio, ma’ana a wannan link:
http://www.dhsnigeria.org
Sannan ba da dadewa ba insha Allaah za’a rinka sauraran karatuka, muhadarori dakuma al’amuran dake gudana kaitsaye a cibiyar(wato; “live programs”) ta hanyar Daarul – Hadeethis Salafiyyah Nigeria FM Radio(wato; DHSN FM Radio Station).
TSOKACI:
Wadannan bayanan sun kunshi harda bangarori dakuma makarantun dake karkashin wannan cibiya mai albarka, wanda sun hada da:
1- Albaniy Science International Academy(Nursery, Primary and Secondary sections).
2- Sheikh Albaniy College of Higher Islamic Studies.
3- Albaniy Ophanage and Motherless Baby Home.
4- Abnã’u Ja’afar Project.
5- Albaniy University Of Imformations and Communications Technology. e.t.c.
Muna yiwa kowa fatan alkhairi, da fatan Allaah ya datar damu bakidaya.

Advertisements

One Reply to “DAARUL HADEETHIS SALAFIYYAH ZARIA, NIGERIA.”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s