Jami’ar Jahar Kwara Ta Kori Dalibai 108.

Rahotanni daga jami’ar Illorin jahar kwara sun
bayyana cewa hukumar makarantar ta bada
sanarwar korar sababbin dalibai 108 a
sakamakon shiga makarantar da takardar karatu
ta bogi. Shugaban makarantar Farfesa
Abdulganiyu Ambali ya bayyanawa kwamishinan
‘yan sanadan jahar Mr Sam Okaula ne a yayin da
ya ziyarce shi.
Farfesan ya kara da cewa saboda yadda
ayyukan makarantar suka kankama da kuma
ingantuwar tsarin karatu a jami’ar ne yasa
samun takadar karatu a makarantar ya kasance
mai matukar wahala.
Shugaban y aba kwamishinan ‘yan sandan
tabbacin ci gaba da aiki tare da sJami’an tsaron
domin tabbatar da gudanar da ayyuka cikin
aminci. kuma ya kara da cewa jami’ar zata
cigaba da ba ‘yan sandan hadin kai da kuma
dukkan bayanan da suke bukata domin gudanar
da ayyukan su.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s