Likitoci Sun Yi Dashen Azzakari Na Farko A Amurka.

Likitocin wani asibiti a Boston da ke Amurka
sun ce sun yi nasarar zama na farko da fara
yin dashen azzakari.
Mutumin da aka yi wa dashen Thomas
Manning, mai shekara 64, ya samu sadakar
mazakuta, shekaru uku bayan yanke masa
azzakari da aka yi sakamakon cutar daji.
Manning ne mutum na uku a faɗin duniya da
aka taɓa yi wa irin wannan dashen.
Ana sa ran cewa nan da ‘yan watanni masu
zuwa, Thomas zai fara yin fitsari da kuma
saduwar aure da sabon azzakarin nasa.
Likitoci fiye 50 ne dai suka sanya hannu a
lokacin aikin dashen wanda ya ɗauki awa 15.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s