Yanda za’a kama Manara Tv da Manara Radio.

Assalaamu Alaikum warahmatullah wabarakaatuh ‘yan’uwa Albishirinku.
Ga wata Sabuwa!
Kungiyar Izala ta bude sabuwar Tashar Radio da talabijin.

Manara TV kafa ce ta talabijin dake kan tauraron dan Adam, wacce aka kafa ta domin yada addinin musulunci zuwa ga al’ummar musulmi masu magana da harshen hausa a duk fadin duniya.
Manara TV tana yada sakon addinin musulunci, kuma tana wayar da al’umma akan abubuwan da Ubangiji Allah (SWT) ya bukaci al’umma da shi na ibada, da kuma kawo hadin kan al’umma da tabbatar da zaman lafiya da ci gaba a tsakanin mutane.

YANDA ZA’A KAMA MANARA Tv:
* Masu kallo na kasar Saudiyya da Sudan da kasashen kewaye zasu iya kamawa akan wannan adreshi:
Tauraro: NileSat
Frequency: 11641
Symbol: 27500H
Rate: 5/6
* Masu kallo na kasar Najeriya da Nijar da sauran kasashen yammacin Afirka da kewaye zasu iya kamawa akan wannan adreshi:
Tauraro: NileSat
Frequency: 11595
Symbol: 27500V
Rate: 3/4

LOKUTAN WATSA SHIRYE SHIRYEN MANARA REDIYO:
Shirin na zuwa kai tsaye a gajeren zango (SW).
SAFE- karfe 8:30am zuwa 9:30am a 15440KHZ.
MARAICE- karfe 5:00pm zuwa 6:00pm a 17765KHZ.

DOMIN KARIN BAYANI:
Website: http://www.manaratv.com
09094440403 ko 07067575751
Alhamdulillah! Allah ka kara karfafa wadannan tashoshi kabaiwa ma’aikatansu kwarin Gwiwa.

Advertisements

30 Replies to “Yanda za’a kama Manara Tv da Manara Radio.”

 1. Masha Allah

  but please how can those of us in Ghana get access to the card. please let me know as a lot of us are missing your programs a lot since we can’t get you on channels.
  Jazakumullahu khairan for you wonderful efforts in propagating Islam

  Liked by 1 person

 2. Alhamdullah ya Allah kakara tsare sunnah ,da mallamman dama masybiya akaitafarkin alqur’ani da sunnah.kuma Allah yakarama malumman sunnah da mabiyanta albarka,ameen.

  Like

 3. Aslm alkm, Ina muku fatan alkhairi da irin kokarin da kukeyi na fadakar da jama’a ako da yaushe. Daga muhammad Sani katsina (08149353733)

  Like

 4. SALAMUN ALAIKUM. Not only I, but we the (Umma) are very happy about the achievement of the ever unprecedented inception of the great media; the ‘MANARA’ TV & Radio.
  May ALLAH protect it along side its leaders, workers, and those who post ameen.

  Like

 5. munamutukar farinciki da samun mnara abin alfahari a nijeriya ga wa azi tunatarwa nasiha kuma daya tankarda goma ya allh yakara cigaba da daukaka

  Like

 6. ALhadulillah muna godiya ga ALLAH daya albarkacemu da wanna gagarumar tasha wadda take waazantar damu safiya da maraice. muna kararokon ALLAH ya albarkaci wannan tasha da ma aikatanta amin.

  Like

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s