SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!! (TARON MAJALISAR JIBWIS)

Ana Sanar da taron Majalisar JIBWIS na kasa a Abuja ranar Asabar 23 Shawwal 1436 AH (8/8/2015) da karfe 9 na safe in sha Allah.
Wadanda aka gayyata Sune:
*Dukkan membobin EXCO na Kasa.
*Darakta da sakataren kwamitin illmi (Education) na kasa.
*Dukkan Kwamitocin kungiyar na kasa.
*Dukkan Shugabannin Kungiya na Jihohi.
*Dukkan Shugabannin Malamai na jihohi.
*Dukkan Shugabannin Agaji na jihohi.
*Dukkan Shugabannin Manara (Scratch Card) na jihohi.
*Dukkan Sakatarorin kwamitocin Manara (Scratch Card) na jihohi.
*Dukkan Shugabannin kwamitocin Marayu na jihohi.
*Dukkan Daraktoci na kwamitin ilimi na jihohi.
*Dukkan Sakatarorin kwamitin ilimi na jihohi
*Shugaban Majalisar Alarammoni na kasa da Sakataren sa.
*Shugaban Kwamitin Yada Labarai na kasa da da yan Majalisar sa.
*Shugaban Kwamitin Jibwis Social Media na kasa da Sakataren sa.
*Shugaban Kwamitin Protocol na kasa da yan Majalisar sa.
Domin tabbatar da Wani ci gaba a tsarin Ilimi na kungiyar wanda zata gabatar a dakin taron.
Haka Zalika ana Umurtan Dukkan Shugaban kwamitin Tafsir, da Shugaban kwamitin welfare, da Shugaban Kwamitin Social Media da su zo da rahoton ayyukan da suka gudanar cikin watan Ramadan da ya gabata.
Da fatan mahalarta taro zasu iso Abuja tun ranar Juma’a in Allah ya amince.
Sanarwan ta fito ne kai tsaye daga ofishin Shugaban Kungiyar JIBWIS na kasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau.
NB: Dukkan wanda ba’a gayyece shi ba, to ana bada shawarar ya tsaya a gida ba tare da ya zo dakin taron ba.

18/Shawwal/1436
03/August/2015

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s