An kirkiro na’ura mai gane fuska a duhu.

Masu binciken kimiyya a wata jami’a a jamus sun kirkiro na’urar mai iya gane fuska a cikin duhu.
Sabuwar na’urar mai wannan fasaha na amfani ne da dumin jikin mutum da kuma nau’in hasken ‘infred’ wanda ido ba ya gani da kuma hoto don gano surar mutum a duhu.
Dr. Saquib Sarfaz daya daga cikin wandan suka kirkiri fasahar yace ba su da niyar sa fasahar a kasuwa a yanzu.
Masu binciken kimiyyar Dr. Sarfaz da Dr. Rainer sun shaidawa BBC cewa sun dauki shekaru su na binciken fasahar yadda nu’urar za ta gane fuskan dan adam sakamakon sha’awarasu da gano yadda kimiyya ka iya maganin matsalar.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s