WA’AZIN KASA DA KASA A GARIN MARADI TA JAMHURIYAR NIGER!!!

ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU (Shugaban Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatis Sunnah ta Kasar Nigeria)
SHEIKH SIDI SHU’AIBU (Shugaban kungiyar Ihya’ussunnah ta jamhuriyar Niger).
A Madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatissunnah Ta kasar Nigeria, da Kungiyar Ihya’us Sunnah ta Jamhuriyar Nijer suna farin cikin gayyatar yan uwa musulmi zuwa wurin wa’azin Hadin gwuiwa na kasa da kasa Wanda Za’a yi a garin ‪MARADI ‬ta Jamhuriyar NIGER.
Ranar: Asabar da lahadi, 29/30/03/2014.
Gari: MARADI, NIGER REPUBLIC.

Kadan daga cikin Malaman da ake sa ran halartan su sune:
-Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos. (Nigeria)
-Sheikh imamu Abdallah Umar (Niger Rep)
-Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina. (Nigeria)
-Sheikh Mukhtar Zinder. (Niger Rep).
-Sheikh Khalid Usman Khalid Jos. (Nigeria)
-Sheikh Mustapha Bashar (Niger Rep)
-Sheikh Muhammad Rabi’u Aliyu Daura (Nigeria)
-Sheikh Abubacar Ibirahim (Niger Rep)
-Sheikh Habibu Yahaya Kaura. (Nigeria)
-Sheikh Yahaya Maradi (Niger Rep)
-Sheikh Abbas Muhammad Jega Nigeria)
-Sheikh Husseini Hassan Niamey (Niger Rep)
-Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe. (Nigeria)
-Sheikh Sani Tahoa (Niger Rep).
-Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan Kano. (Nigeria)
-Sheikh Musa Gozari Niamey (Niger Rep).
-Sheikh Abubakar Giro Argungu. (Nigeria)
-Sheikh Barr. Ibrahim Sabi’u Jibia. (Nigeria)
-Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Maikawo. (Nigeria)
-Sheikh Ali Mustapha Maiduguri.
-Sheikh Dr.Muhammadu Rabi’u R/Lemo Kano.

-Alaramma Abubakar Adam Katsina. (Nigeria).
-Alaramma Mustapha Bandawi. (Niger Rep).
-Alaramma Abubakar Taketa (Niger Rep).
-Alaramma Nasiru Salihu Gwandu. (Nigeria)
-Alaramma Isma’el Maiduguri. (Nigeria)
-Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi.
-Alaramma Sani Jibril Bula..
-Alaramma Abdulkareem Akwanga
-Alaramma idris Gashua.
-Alaramma Bashir Gombe.
-Alaramma Ilyasu Birnin Gwari.
Muna Addu’an Allah ya bada ikon zuwa, kuma Allah ya bada ikon fahimta tare da aiki da Wa’azin da zamuji. AMEEN YA RABB!
Sanarwan ta fito ne daga ofishin Sakataren Kungiyar ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe, ta Hannun Shugaban Kwamitin Yada Labarai na kasa Alhaji Ali ‘Dan Abba Kano.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s