WAI ME YASA ALJANU SUNFI SHIGA JIKIN MATA, MAIMAKON MAZA???

Wannan ita ce tambayar da yawancin Mutane suke yi min.
Ga wasu daga cikin Dalilan amma abisa Fahimtata:
1. Mata sunfi Maza yawaita Sabon Allah ba tare da damuwa ba.
2. Yawaitar zamansu acikin rashin Tsarki (Musamman lokutan jinin al’ada).
3. Rashin Suturce Jikinsu. Da kuma fesa turare in za’a je unguwa.
4. Suna da raunin Jiki, raunin Addini, da kuma raunin Imani fiye da maza.
5. Yawancin abubuwan da suke yi domin jan hankalin mazaje, alokaci guda kuma shine yake Jan Hankalin Aljanun suke shiga Jikinsu.
6. Suna da yawan rafkanuwa da rashin tuna Allah. Da kuma son sauraron kida da waka.
7. Suna da saurin Firgita da tsorata, fiye da Mazaje.
Ya Allah kasa Sunji sun kiyaye.

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s