MAI YASA ALJANU SUKE SHAFAR MATAN MUSULMAI MAIMAKON NA KAFURAI???

Wannan tambayar ma ana yawan yi mana ita. Masu tambayar suna ganin cewa indai bayyanar tsaraici ne yake sanya aljanu shiga jikin Matan Musulmai, to mai yasa ba zasu rika shiga jikin matan kafurai ba, alhali gasu nan ko yaushe acikin Najasa da kuma tsiraici???

DALILIN SHINE:
Babban burin Shaitanun Aljanu shine suga cewar sunja wanda suke jikinsa ya kafurce ma Allah ya shiga wuta alahira.
To kunga kenan su suna farautar Imani ne. Shi kuma Imani ba’a samunsa awajen Kafurai sai dai wajen Musulmai.
Don haka ne suke shiga jikin Musulmai fiye da kafurai.
Su kafurai sun riga sun Hallaka, sun zama kusan abu guda ne Dasu da shaidanun Aljanun. Shi yasa basu damu dasu ba.
Saboda Qiyayyar da suke yiwa Musulmai da Musulunci shi yasa suke son sun cutar da Musulmai ako yaushe.
Ya Allah ka kiyaye mu.

Advertisements

One Reply to “MAI YASA ALJANU SUKE SHAFAR MATAN MUSULMAI MAIMAKON NA KAFURAI???”

  1. assalamu alaikum, mallam tambayana shine yau shekara daya da rabi inafama daciwon kafa, abun yakaida innayi gudu ko dogon tafiya saina kasance bana iya fita rannan saboda tsananin ciwon kafa, ciwon yanada muna neh a kafar dama a mahadar idon sawu na kafa, ko meye magannin dazan dace ??

    Liked by 1 person

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s