AKWAI NAU’UKAN ALJANU GUDA 14 WADANDA SUKE SHIGA JIKIN ‘YAN ADAM, KAMAR HAKA:-

1. JINNUL ASHIQ – Aljanin Soyayya. Wanda yake shiga mutum ya hanashi Samun aure. Ko kuma ya raba auren in akwai shi.
2. JINNUL GAWWAS – Aljanin Ruwa.
3. JINNUT TAYYAR – Aljani mai fuka-fukai mai tashi kamar tsuntsu.
4. KHADIMUL HAMMAM – Aljanin bandaki (Sarkin Qazamai).
5. JINNUL MAQABIR – Aljanin Makabarta, ko kuma Fatalwa.
6. ‘AMIRUL BAITI – Aljanin gida. (‘Dan Gwai-gwai).
7. JINNUL JALBI WAT-TAHDHEER – Aljanin da matsafa suke amfani dashi domin satar kudaden Mutane, ko kuma daukar abu daga wani wajen zuwa wani wajen.
8. JINNUL ATFAL – Jinjirin Aljanu, shine wanda yake shiga jikin Qananan yara.
9. JINNUL LAMSAH : Aljani mai shanye jikin ‘Dan Adam.
10. JINNUT TABADDUL – Aljanin da yakan dawo yaro bayan ya Tsufa.
11.JINNUN FILUSUF – Aljani mai ilimi wanda ya riga ya karanci halayyar ‘yan Adam.
12. JINNUL KAMIL – Aljanin da yakan shiga jikin ‘Dan Adam, yana cutar da Dan Adam sosai amma ba ya barin wata alama wacce za’a ganeshi.
13. JINNUL QAREEN – Shine nau’in Aljanin nan wanda yake jikin kowa da kowa. Dukkan mutane suna dashi.
14. KHADIMUS SIHRI – Aljanin da yawancin bokaye da matsafa suke turoshi domin kashewa ko haukatar da ‘Yan Adam.
Kowanne daga cikin wadannan yana da alamomin da muke ganeshi, da kuma bambanci tsakaninsa dsa waninsa.
Kuma kowanne daga cikinsu akwai irin ayoyin da suka fi Konashi. Kuma akwai irin nau’in Maganin da yafi tasiri akansa.
Insha Allahu nan gaba zamuyi bayani dalla-dalla.

Advertisements

6 Replies to “AKWAI NAU’UKAN ALJANU GUDA 14 WADANDA SUKE SHIGA JIKIN ‘YAN ADAM, KAMAR HAKA:-”

  1. Assalamu alaikum malam inada wani dan uwa wanda aljani ya shiga jikinshi yana cutar dashi kwarai da gaske, kuma idan ana masa karatu baya magana sai dai idan yatafi da kanshi, ya kanyin sati kamin ya jikinshi ya ware…., MALAM INASO ATAIMAKA MANA YADDA YAMUSHAWO KAN MATSALAR.

    Like

  2. Assalamu alaikum malam inada wani dan uwa wanda aljani ya shiga jikinshi yana cutar dashi kwarai da gaske, kuma idan ana masa karatu baya magana sai dai idan yatafi da kanshi, ya kanyin sati kamin ya jikinshi ya ware…., MALAM INASO ATAIMAKA MANA DA MAFITA..

    Like

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s