An kashe mutane sama da 100 a Kaura Kaduna

A jahar kaduna dake Nigeria bayani na nuna cewa mutane sama da dari daya ne aka halaka a wani hari da wasu ‘yan bindiga suka kaddamar a wasu kauyuka ukku na yankin Manchok,masarautar Marwa.
‘Yan bindigar dai sun mamayi kauyukan ne inda suka kone gidaje suka kuma halaka jama’a da dama.
A jahar Katsina ma mai makwabtaka da Kadunan, wasu mahara sun kashe mutane da dama a ranar Talatar data gabata.
Matsalar rashin tsaro dai ta kasance wani babban kalubale ga gwamnatin Nigeria.

One Reply to “An kashe mutane sama da 100 a Kaura Kaduna”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s