WA’AZIN KASA DA KASA A GARIN ZARIYA!!!

ASH-SHEIKH IMAM ABDULLAHI BALA LAU (Shugaban Kungiyar Jibwis Nigeria)
SHEIKH DR. IBRAHIM JALO JALINGO (Shugaban Majalisar Malamai Jibwis Nigeria)
ENGINEER MUSTAPHA IMAM SITTI (Shugaban Majalisar Agaji Jibwis Nigeria).
A Madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Iqamatissunnah Ta kasar Nigeria, Suna farin cikin gayyatar yan uwa musulmi zuwa wurin wa’azin kungiyar na kasa da kasa Wanda Za’a yi a garin;
Zariya, Jihar Kaduna Nigeria.
A Ranakun; Asabar da lahadi, 20/21/Jimada Al’Awwal/1435, 22/23/March/2014. In Allah ya Amince.
Kadan daga cikin Malaman da ake sa ran halartan su sune:
-Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos.
-Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina.
-Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe.
-Sheikh Muhammad Rabi’u Aliyu Daura
-Sheikh Habibu Yahaya Kaura.
-Sheikh Abbas Muhammad Jega
-Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe.
-Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan Kano.
-Sheikh Dr. Sani Ashir Kano
-Sheikh Abubakar Giro Argungu.
-Sheikh Abdurrazzaq Yahaya Heipan.
-Sheikh Barr. Ibrahim Sabi’u Jibia.
-Sheikh Abdulbasir Isah Unguwan Maikawo.
-Sheikh Khalid Usman Khalid Jos.
-Sheikh Ali Mustapha Maiduguri.
-Sheikh Dr.Muhammadu Rabi’u R/Lemo Kano
-Malam Jamilu Albani Samaru Zariya.
-Malam Tajuddeen Ibadan.
-Malam Yahaya Usman Gidadawa
-Malam Khuzaima Isma’ila Idris Bn Zakariyya.
-Malam Aliyu Isah Jen.
-Malam Abubakar Abdussalam Baban Gwale Kano
-Alaramma Abubakar Adam Katsina.
-Alaramma Ahmad Suleiman Kano.
-Alaramma Nasiru Salihu Gwandu.
-Alaramma Usman Birnin Kebbi
-Alaramma Isma’el Maiduguri.
-Alaramma Ibrahim Yahuza Bauchi.
-Alaramma Sani Jibril Bula..
-Alaramma Abdulkareem Akwanga
-Alaramma idris Gashua.
-Alaramma Bashir Gombe.
-Alaramma Ilyasu Birnin Gwari.
Muna Addu’an Allah ya bada ikon zuwa, kuma Allah ya bada ikon fahimta tare da aiki da Wa’azin da zamuji. AMEEN YA RABB!
Sanarwan ta fito ne daga ofishin Sakataren Kungiyar ta kasa Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe, ta Hannun Sakataren Watsa Labarai na kasa Alhaji Aminu Abubakar Funtua.
Kuma Allah ya bada ikon zuwa, Amin.

Advertisements

One Reply to “WA’AZIN KASA DA KASA A GARIN ZARIYA!!!”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s