MAGANIN HANA ZINA: HANYOYI 12 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA.

Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine:
1. tsayuwa abisa tafarkin Allah da gaskiya.
2. Cikakken Tsoron Allah a zuciya. Tare da kwadayin samun Rahamarsa.
3. Kulawa da yin Sallah akan lokaci, kuma acikin Jam’I. Tare da neman ilimin sanin Sallar.
4. Zikirin Allah safe da yamma tare da neman tsarinsa daga Sharrin Shaitan ako yaushe.
5. Tuna girman Allah da kuma Kusancinsa gareka/gareki.
Yana tare dakai/dake alokacin da kuke aikata wannan Kaba’irar
6.Tunowa da girman azabar da Allah ya tanadar ma MAZINATA a lahira.
7. Tuno wa shaitan da kuma kaidinsa da yake Qullawa domin hallakar da ‘Yan Adam.
8. Gujewa kadaituwa da duk wata Matar da ba Muharramarka ba/ko Namijin da ba Muharraminki ba.
9. Kaucewa kalle-kallen fina-finan batsa. Ko kuma wakoki da hotunan batsa.
10. Kaucewa abota ko Qawance da duk wani saurayi Mazinaci ko budurwa Mazinaciya.
12. Addu’ar neman tsari daga munanan ayyuka, da mummunan tunani.
“Allahumma inni a’uzu bika min Munkaratil Akhlaaqi wal Af’aali wal Ahwa’I.”
11. Ka tuna cewar Wannan da zaka yi zinar da ita:
‘Yar wani ce.
Qanwar wani ce.
Diyar wani ce.
Watarana kuma zata zama Uwar wani.
To yadda kayi Zina da ita, kaima sai anyi Zina da Uwarka, ko Qanwarka, ko Diyarka, ko ‘yar da ka haifa.
Da fatan Allah shi kiyayemu daga wannan mummunan aiki.

Advertisements

9 Replies to “MAGANIN HANA ZINA: HANYOYI 12 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA.”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s