KADAN DAGA CIKIN LITTATTAFAN DA MARIGAYI ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA YA SAUKE A KASET NA AUDIO DA KUMA VIDEO DA IZININ ALLAH.

1¤ SIFATUS-SALATINNABIY
2¤ AHKAMUL JANA’IZ
3¤ AL AQEEDATUL DAHAWIYAH
4¤ AL AQEEDATUL WASIQIYYA
5 AL KITABUL KABA’IR
6¤ QIYAMU RAMADAN
7¤ AHKAMUL IDI
8¤ KITABUT TAUHID
9¤ AS-SARIMUL BATTAR
10¤ ALFATWAL HAMAWIYATUL KUBRA
11¤ FIQHUS SEERAH
12¤ TAMYIZ
13¤ NUQBAH
14¤ WATHEEQATUL IKHWAN
15¤ NURUL ALBAB
16¤ IHYA’USSUNNAH

WASU DAGA CIKIN LITTATTAFAN DA YA FARA BE KAMMALA BA.
1¤ SAHEEHU BUKHARI (MALLAM YA TSAYA A KASET NA DARI UKU DA SABA’IN DA SHIDA 376)
2¤ SAHEEHU MUSLIM (MALLAM YA TSAYA A KASET NA DARI DA SITTIN DA BAKWAI)
3¤ TAFSEERIN IBN KATHER (MALLAM YA TSAYA A KASET NA HAMSIN DA WANI ABU)
4¤ TAFSEERIN RAMADAN KUWA HAR YANZU MALLAM YANA SURATUL BAQARA NE KASET NA ‘DARI DA GOMA SHA ‘DAYA.
5¤ TIBBUN NABAWIY (MALLAM YA TSAYA A KASET NA TALATIN DA BAKWAI)
6¤ HIQBAH (MALLAM YA TSAYA A KASET ARBA’IN DA SHIDA)
7¤ FIQHUSSUNNAH (Bansan inda ya tsaya ba )
8¤ RISALA (Bansan inda ya tsaya ba)
9¤ SABILIL IRSHAD (Bansan inda ya tsaya ba)
10¤ UMDATUL AHKAM (Bansan inda ya tsaya ba)

GA DUK MAI BUKATAR SAMUN COMPLETE KARATUTTUKANSHI DA KUMA ABUBUWAN DA SUKA DANGANCE SHI TO YAJE WANNAN ADDRESS ‘DIN KAMAR HAKA;

DARUUL-HADEETHIS-SALAFIYYAH
NO 4 MADARKACI ROAD, GASKIYAH LAYOUT, ZARIA KADUNA STATE NIGERIA.
TELEPHONE: 08033117860
FAX: 069-875947

“ALLAH YA SAKA MA ASH SHEIKH ALBANI ZARIA DA MAFIFICIN ALKHAIRI DOMIN A SANADIYAR SAURARON KARATUTTUKAN ALBANI NE NAYI DEVELOPING INTEREST A FIELD OF ENGINEERING. A DALILIN SAURARON KARATUTTUKAN ALBANI ZARIA NE YASA NAJE A.B.U ZARIA NA KARANTA WATER RESOURCES AND ENVIRONMENTAL ENGINEERING. ALHAMDULILLAH! I’M NOW A GRADUATE AND HAVE LAST THREE WEEKS GOTTEN AN APPOINTMENT AS AN ENGINEER 2 WITH THE FEDERAL MINISTRY OF WATER RESOURCE ABUJA, NIGERIA.
YA ALLAH KA AMSHI SHAHADAR ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA KAMAR YADDA YAYI MIN SETI A KWAKWALWA TA.”

(Abu-Ameena Abdullahi Hamisu)

Advertisements

38 Replies to “KADAN DAGA CIKIN LITTATTAFAN DA MARIGAYI ASH-SHEIKH ALBANI ZARIA YA SAUKE A KASET NA AUDIO DA KUMA VIDEO DA IZININ ALLAH.”

 1. Ubangiji Allah yasakawa mlm da mafificin sakamako
  Allah yakarbi shahadar sa Allah kuma yadaukaka daukacin xuri arsa
  Amin thumma amin

  Like

 2. Allah ya sakama malam albani da kyakkyawan sakamako xuriyar sa allah ya albarka ce su allah ka budada kabarin sa ka haskaka kabarin sa kayomai wayarin da gidan sa na aljannah allah kasa aljannah ce sakamakon sa in tamu taxo allah yasa mu cika da kalimatush shahada allah ka kyautata karshen mu gabaki daya musulman mu kafiran cikin mu in masu shiryuwane allah ka shirye su inko ba masu shiryuwa bane allah kai kasan yadda xakai dasu domin kai mai aikata abin da kaso ne a yayin da kaso AMEEEEEEEEEEEEEEEEEEN
  SUUUUUUUUUUUUUM
  AMEEEEEEEEEEEEEEEEN.

  Like

 3. Allah yajikan baba kuma yasa aljannah ce makomarsa dashi da sauran musulmi

  Like

 4. Allah yasaka ma malam da alkhairi.ya raya abinda ya bari ya shirya su irin shiriyarsa.sannan ya daidaita dalibansa na baya su yarda son zuciya su cigaba da daawa irin ta mallam.dafatan Allah ya karba daga garemu……

  Like

 5. Allah yasakawa Mallam da aljanna Allah yakari shahadashi da iyalansa Allah yasa innamu yazo muchika da shahada Kuma Allah kajikan AShik jafar Mahmud Adam Kano Allah yajika iyayinmu da duk wadandasukarigamu gidan gaskiya amen Adamu m uthman Borno

  Like

 6. Allahu Akbar ! Allah yasakawa Mallam da mafigishin sakamako, ya Kumar Santa albarka a zuriarsa da dalibansa baking daya. Mina rokon Allah ya issues dawar da Mallam fara .ameen Allahummagfirhu warhamhu. Ameen

  Like

 7. ALLAH YAJI MALAMMAN MU DA IYAYEN MU DA SAURAN MUSULMI WADANDA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA YA KUMA SA MU CIKA DA IMANI AMIN. 08062206733

  Like

 8. a dalilinsa laccar sa mai suna lokaci jarin dan adam na daina kallon ball na koma abun da zai amfane ni a duniya da lahira

  Like

 9. Ya allah kajikan mallam kamasa rahama mukuma intamu tazo mucika imani kuma abubuwan da yakoyar da musulmai allah yabamu ikon amfani dashi. Amin!!!

  Like

 10. Assalamu Alaikum , Un behalf of me, and my parent , we are praying for our. ASSALAFIYYA LEADER. a calm and a RESPECTIVE ISLAMIC TEACHER, MMuhammad Auwal Adam Albani Zariya, inneeded that (Allah) s.w.t, rewarded him with the most beloved PARADISE, he, his family, and All the TRUE Islamic followers, Allahumma Ameen. ولسعل مسلمين من كل ذنبن, الهم وحمهم يا رب العلمين ,الهم تقبل من ,انك علي كل شي ع قدير الهم امين

  Like

 11. Allah ya jikan mallam albani zaria allah ya gaffarta masa, allah ya karba shahadarsa amin.

  Allahu akbar malam ya mutu kamar bai mutu ba.

  Like

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s