JAN KUNNE DA KASHEDI GA YAN UWA AHLUSSUNNAH AKAN MAGANARDA TA FITO DAGA BAKIN KARTAGIN YAN SHI,AH IBRAHIM ZAKZAKIY DAGA ZARIA!!!

Kamar yadda magana ta bazu ta yadu a Shekaran jiya wato ranar Asabat 8 feb 2014 zuwa yau din nan Litinin 10 feb 2014, an samu daga Kartagin Yan Shi,ah IBRAHIM ZAKZAKIY yana sanarda mabiyansa cewa wai Sojojinda aka girke akofar Shiga Unguwarda yake Zaune wato UNGUWAR GYALLESU CIKIN GARIN ZARIA ya samu rahoto na Sirri cewa an girkesu ne domin su bude masa wuta idan ya fito karatu ranar Litinin ko Laraba daga karshe kuma sai ache daliban SHEIKH ALBANIY ZARIA R.H ne suka zo suka bude masa wuta wai domin daukar fansar malaminsu domin shi yasa akashe Albani, awata riwayar kuma wai an girkesu ne domin daga karshe su fito da makamai suce an kama makamanda aka kashe SHEIKH ALBANI ZARIA awajen ZAKZAKIY DAN SHI,A daga nan sai rigima ta barke tsakanin SHI,AH da SUNNAH.
Hakika wannan ita ce maganarda ke yawo wanda nasan da yawa daga Yan uwa AHLUSSUNNAH sun ganta sun kuma ji ta da kunnuwansu daga baki ko rubutun YAN SHI,AH masu yawan gaske inda har wasu AHLUSSUNNAH sun amince da wannan zance sun fara SHARHI da akai.
Ina kira da babbar murya akan AHLUSSUNNAH su kame daga wannan magana, hakika wannan abu ne da bai shafe mu ba! Wannan magana ta rage ga shi ZAKZAKIY, mu dai an kashe mana Malami an zalunce mu, idan bamu san su waye ba to hakika Allah Ta,alah yasan su wanene??? Kuma ya sa an rubuta kuma zai dau mataki, kuma hakika zamu dubi wannan magana ta fuskoki da dama
NA FARKO: A ina ZAKZAKIY YA JIYO WANNAN MAGANA??? WAYE YA SANARDA SHI TABBACIN HAKAN???
NA BIYU: LA,ALLA SHI ZAKZAKI SHINE KESON HADDASA RIKICI AZARIYA SHI YASA YA FARA IRIN WADANNAN KALAMAI.
NA UKU: ZATA YIYU ZAKZAKIY YANA DA SA HANNU AKISAN SHEIKH ALBANI ZARIA SHINE YASA YA FARA TSARGUWA DOMIN YAGA SOJOJI A UNGUWARSA SAI YA FARA KAMDAGARKI DOMIN IDAN ANYI BINCIKE ANGANO DA SA HANNUNSA SAI MABIYANSA SUCE SHARRI AKAYI MASA DAMAN YA FADI HAKA TUN BAYA.
To mu dai koma dai menene wannan wata magana ce da ta shafi su ZAZZAKIY da MABIYANSA amma mu AHLUSSUNNAH bata shafemu ba, bamu san da ita ba! Haka nan shin ZAKZAKIY yana tunanun mu AHLUSSUNNAH wawaye ne kamar YAN SHI,AH??? da har zaiyi wannan magana, shin yana tunanin mu RIGIMA muke nema ta ko ina??? Inda ache zamuyi rigima toda yanzu AIKIN GAMA YA GAMA.
Abinda dai nakeso nace ga YAN UWA AHLUSSUNNAH shine mu kame bakunanmu daga sanya baki daga wannan magana balle har mu gaskata ta, hakika mu wannan magana bata shafe mu ba, ya rage tsakaninsu su bude masa wuta, ko ma menene su ya shafa.
Haka nan kada mu sake atafi da hankulanmu ta irin wadannan maganganu, mu kula! Mu lura! Kada mu dau mataki akan kowacce magana irin wannan har sai mun maida ita ga malamanmu munji me zasu bamu umarni, kada mu sake ma afka rikici ba tareda Umarnin Manyan Malamanmu na Sunnah da aka sansu wajen Ilimi da Da,awah ba, koda wannan abu zai tabbata kada mu sanya baki, kada mu kula domin daman chan mu bamu san wannan magana ba sai abakinsu.
Akarshe ina kira ga hukumar tsaro ta SSS, da hukumar YAN SANDA, da uwa uba gwamnatin tarayya akan su gaggauta kama JAGORAN YAN SHI,AH IBRAHIM ZAKZAKIY su TUHUME SHI akan ina ya samo wannan magana tasa??? Waye ya tono masa wannan asiri haka??? Ko WAHAYI AKAYI MASA??? hakika ita kanta wannan magana tasa abar dubawa ce akwai wani abu akasa duk yadda akai.
Hakika mu dama bamu san SHI,AWA da son zama lafiya ba aduk inda suke sai sunyi kokarin razana Musulmai da kuma kokarin tada fitina, domin yanzu haka mun fara jin SHI,AWAN na yin wasu gunaguni da neman rikici suna cewa: ” INA RUWANMU DA WANI ALBANI ZARIA MALAMIN WAHABIYYAWA?? MUTUWAR ALADE??? DAN WUTA??? WALLAHI KADA ASAKE ATABA MANA SAYYID ZAKZAKIY AKANSA, IN KUWA AKAI HAKA TO SYRIA SAI TAFI NIGERIA ZAMAN LAFIYA, KAZA DA KAZA…..” to kaji fa! Wannan neman fitina ne, tsoka na ce, amma muna kira Ga AHLUSSUNNAH kada su tanka akan wannan maganganu nasu, mu rabu dasu, mu dai muna da YAQININ cewa ALBANI ZARIA da SHEIKH JA,AFAR KANO sunyi mutuwa ta alkhairi In sha Allahu, muna sa musu rai yanzu haka suna ALJANNAH da Rahamar Allah, mun san mutanen kirki ne, sun taimaki addini, to dan Allah kada wannan magana ta SHI,AH tasa mu manta da wannan abubuwa balle mu kulasu har atada fitina.
Akarshe muna rokon Allah ya bamu Zaman lafiya, Allah ya maidawa duk wani mai neman fitina fitinarsa akansa, Ameen.

Via:-Ummu Abdullah zaria.
(Muhammad Musa Kumo)

Advertisements

2 Replies to “JAN KUNNE DA KASHEDI GA YAN UWA AHLUSSUNNAH AKAN MAGANARDA TA FITO DAGA BAKIN KARTAGIN YAN SHI,AH IBRAHIM ZAKZAKIY DAGA ZARIA!!!”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s