KALAMAN MARIGAYI SHEIKH ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAHU KAN ZABEN 2015!

ALLAHU AKBAR! WAYANNAN KALAMAN MARIGAYI SHEIKH ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAHU NE KAN ZABEN 2015!
“ZAMU FITO MU YAKI MANUFAR GOODLUCK JOHNATHAN NA 2015” (SOURCE; SHEIKH ALBANI ZARIA TAFSEER 2013)
“Ba kuga ko wani malami ya zauna lafiya ba? Da malamai goma sha ‘daya ne aka ba da sunansu za’a kama don munce kar a zabi Goodluck a 2011. Na’am! Munce kar azabi goodluck. Yanzu agendar goodluck ma na 2015 zamu fito mu yake ta a rubuce, da baki sai munce kar azabeshi. Na’am! Iyakacinta kenan. Kotu kuma an dade ba’a je an yi mana sharri ba, kuma inka yi mana sharri ma gobe za kaje ka biya for fundamental human right, defarmation of character and all offence related to that, you must pay for that.
To duk wayannan wayewanne muke cema malamai kusan da haka. Kada ku zauna haka kawai haragido. In akace ‘yan Sanda na nemanka tafi da lauya. Saboda haka, ko wani malami, ko wata makaranta, ko wani masallaci a irin wannan zamanin kuzan kuna da lauyoyi saboda sharrin da ake binku dashi. Subhanakallahumma wabi hamdik, Ash-hadu anla’ila ha illa anta astagfiruka wa’atubu ilaik.

(Abu-Ameena Abdullahi Hamisu)

Advertisements

3 Replies to “KALAMAN MARIGAYI SHEIKH ALBANI ZARIA RAHIMAHULLAHU KAN ZABEN 2015!”

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s