MUSIFAH DA BALA’IN FYADE GA KANANAN YARA

Ganin yadda fyade ga kananan yara yake karuwa acikin al’umma kullum, ya zama wajibi, mu tashi tsaye wajan kulawa da yayanmu, kanana, da kuma daukan mataki, domon shawo kan wannan matsala ta hanyar kafa kwamitin sulhu a kowanne masallaci da unguwa, domin daukan mataki akan duk wanda aka ga yana yimkurin lalata rayuwar yara,
Wannnan kwamiti ya hada da mai unguwa, da malamai, da dattijai, da maaikata, da matasa, domin sintiri a unguwa, don hana fasadi, da badala, da kuma kaiwa hukuma rahoton duk wanda akaga yana yinkurin lalata tarbiyyar matasa, mu a hukumar Hisbah muna kokarin runuta kundin doka, domin yanke hukuncin kisa ga duk wanda aka kamashi yana lalata karamat yarinya, kamar yadda fatawar wasu manyan malamai ta nuna Allah ya tsare mana zuruyar mu daga bata gari.

(Mal. Aminu Ibrahim Daurawa)

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s