Jibwis Radio Online (Sunnah Radio)

Assalaamu Alaikum warahmatullah wabarakaatuh ‘yan’uwa Albishirinku..
Ga wata Sabuwa!
Jibwis ta bude sabuwar Tashar Radio Online.
Yanzu zaku iya samun Wa’azozi da bayanai masu mahimmanci akan wayarku ko computer. Alhamdulillah.

Yanda zakuyi ku saurara.
2. Masu Amfani da wayoyi irin Android, Blackberry, Nokia, iphone da sauransu, zasu iya samun wannan tasha acikin TuneIn.
Bayan ka bude TuneIn naka sai ka searching Jibwis Radio. zai fitar maka dashi sai ka danna ka fara sauraro. In baka da tuneIn akan wayarka Danna nan Domin Ka
downloading.
3.Masu amfani da computer kuma Zasu iya ji akan computer dinsu online. Danna nan domin saurara. Ko kuma su bude <a
href=" http://www.tunein.com/radio/Jibwis-Radio-s213835/
Alhamdulillah Allah ka kara karfafa wannan tasha kabaiwa ma’aikatanta kwarin Gwiwa.

Advertisements

86 Replies to “Jibwis Radio Online (Sunnah Radio)”

 1. ALLHUAKBAR Ya ALLAH Ka Taimakama musulunci da Musulmai mabiya Sunnah Manzonka Annabi MUHAMMAD(s a w) kuma Allah yakare malamammu daga sharri makiya.

  Like

 2. Assalamu alaikum (W.W.) Allah ya kara wa malamanmu na sunnah albarka da koshin lafiya ameen. Bay an haka .muna son Allah a shirya mana waazin kasa a grain saminaka a jihar Kaduna Naijeriya

  Like

 3. السلام عليكم ورحمه الله تعالى وبركاته
  Let me first use this time to thank everyone under the shade of jibwis for your contributions in our deen especially the president and his office as well as all the sheikhs ,the alaramas & the aagagees may Allah reward you all and your families with everything you desire in dunia and Janna in hereafter Aameeen
  My question is I would like my son to study in Nigeria under jibwis educational service but I don’t live in Nigeria and don’t have any families there, is there anyway my son can study there? Thanks

  Like

 4. Asalmualaikum jibwis Radio,don Alan kg yawaita SA muna wa azin shaikh albani zaria’ Allah ya SA da huta,Allah da mu kg albarka salam

  Like

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s