ZUWA GA ‘YAN MATA →♧⇆ KO KUN SAN HIJAB MAI SUNA SORRY USTAZ?⇆♧→

Allah ya kawo mu wani lokaci da
mata ke sa wani irin gajeren
hijabi mai santsi bai da kauri wai sunansa… SORRY USTAZ.
AlhamdulilLahi shi dama Ustazu baya sha’awar fasikai balle a
ce masa sorry. To kisani yar’uwa Manzon Allah sallahu alaihi wa,alihi wasallam ya ce:-
’Da sannu a qarshen al’ummata, wasu mata zasu saka tufafi amma
tsirara suke, wato a tsiraice su ke,
kawunansu kamar tozan rakumi, Manzon Allah ya ce’’ Ku la’anance
su, domin la’anannune.’’
A wata ruwaya manzon Allah ya ce: Ba za su shiga al’ jannaba (wadannan matayen masu sa kaya shara – shara), ba kuma za su ji qamshim al’janna ba. Qamshinta ana samu na tsawon shekara
kaza da kaza.
Akwai wadansu dinkuna da sukeyi wai:
A TSOKANI SHARI’A,
RUBBER HIJAB,
JAHANNAMA GA FASINJA,
PLEASE CALL ME.
Da kuma wani wai shi MADE IN FRANCE, ko
HALF BREAST, ko
BREAST LINE, da wani wai
shi SHOW ME YOUR BREAST, ko HALF SUNNAH, da kuma BABA
NA BALAGA, da
TALAKA BAI DA RABO,
sai ZURA HANNUNKA MASOYI.

Subhanallah! wallahi ‘yar uwa abin kiyi kuka ne haba! haba!!
haba!!! don Allah ki tuna darajar da Allah ya yi miki, dukkan wadannan hijaban da suturun bai halasta mata su sanya su ba.
Duk wacce ta sake ta saka su, to Manzon Allah (SAW) yace in mun
gansu mu tsine musu domin daman su tsinannun ne. Sai a
kiyaye,
YA Allah ka karemu da
karewarka!!!
Ameeen.
(KI SAIWA KANKI DA MAHAIFANKI MUTUNCI DOMIN WALLAHI NAGA AMFANIN YIN HAKA
A ……)

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s