Breaking News!!!

Labarin da muka samu yace ce kungiyar malaman jami’o’i ta
kasa ASUU ta janye yajin aiki a wani zama da suka yi yau litinin.
Sanarwar janyewar ta biyo biyan wani zama da malaman suka yi a Jami’ar kimiyya da fasaha ta garin Minna dake jihar Niger,
An dai shafe watanni 5 ana gudanar da wannan yajin aiki, wanda a yau ya zo karshe………

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s