Tatacciyar Soyayyah Daga Koyarwan Qur’ani Da Sunnah ABUBUWA 3 SUNA HALAKAR DA ÐAN-ADAM !!!

Sahabbai mutum biyar [5] sukayi
tarayya wajen ruwaiyto wannan
hadisi, sannan yana da maqura
ta sashin inganci,
Acikin maruwaitan akwai Abu-
Hurairah [r.a] yace da kunne na
naji ma‘aiki (me tsira da aminci)
yana cewa Abubuwa 3 suna
halakar da dan-adam
.
1-ROWA DA MUTUM YAKEWA
KANSA:- yiwa kai rowa shine
kana da abun da ake nema
donyi wa addinin Allah aiki
amma kayi rowa (ka hana) kai
tsammanin inka bayar zasu kare,
ko makamancin haka,
Annabi yace hakan halaka
mutum yake jawa kansa.

2-SON ZUCIYA DA MUTUM YAKE
BI:- son zuciya shine mutum
yasan daidai amma ya kauce
yabi abunda ranshi yake so, don
kawai ya da-dada wa kansa.
Annabi yace yin hakan halaka
mutum yake jawowa kansa.

3-JI-JI DA KAI:- ji-ji da kai shine
mutum yana fariya da kansa
yana nuna kaNsa amatsayin yafi
wani ko yafi wasu.

Annabi SAW yace wadan nan
abubuwa 3 suna halakar da
mutum tun daga nan duniya har
lahira.
Intahah
Yan-uwa mu kula don mu
kulawan zaiyi wa amfani.
Allah yasa mu iya……..

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out / Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out / Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out / Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out / Change )

Connecting to %s