Waliyyan Allah da Waliyyan Shaidan

A GASKIYA BA’A MANA ADALCI MU ‘YAN IZALA
Da ake cewa bamu yarda da waliyyai ba.
Mune mukafi kowa yarda da sanin daraja da girmama waliyyai,
kuma mune muke ba waliyyai hakkinsu bamu kaisu wani matsayi na daban.
Haka muna banbantawa tsakanin waliyyan Allah dana shaidan,
kuma muna banbanta Karama da Tsafi ko Rufa ido.
Haka zalika dukkan wanda yake ya cancanci zama Waliyyi muna
daukarsa Waliyyi, wanda bai cika sharadin zama Waliyyi ba to sai dai mu kirashi Waliyyin Shaidan.
Ba komai bane sharadin illa wannan ayar Allah da kansa ya fada mana siffar waliyyansa cikin Suratul Yunus.
Allah yace:
ﺃﻟَﺎۤ ﺍِﻥَّ ﺍَﻭۡﻟِﻴَﺎٓﺀَ ﺍﻟﻠّٰﻪِ ﻟَﺎ ﺧَﻮۡﻑٌ ﻋَﻠَﻴۡﻬِﻢۡ ﻭَﻟَﺎ ﻫُﻢۡ ﻳَﺤۡﺰَﻧُﻮۡﻥَ .
ﺍﻟَّﺬِﻳۡﻦَ ﺍٰﻣَﻨُﻮۡﺍ ﻭَﻛَﺎﻧُﻮۡﺍ ﻳَﺘَّﻘُﻮۡﻥَؕ
“KU SAURARA! LALLAI WALIYYAN ALLAH BABU TSORO AGARESU
KUMA BASA BAQIN CIKI. SUNE WADANDA SUKAYI IMANI, SUKA KASANCE SUNADA TAQAWA (tsoron Allah/ayyuka na kwarai)”
Da kuma Hadisin nan na kudsi
:ﻢﻠﺳﻭ ﻪﻴﻠﻋ ﻪﻠﻟﺍ ﻰﻠﺻ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﻮﺳﺭ ﻝﺎﻗ
:ﻰﻟﺎﻌﺗ ﻪﻠﻟﺍ ﻝﺎﻗ
ﺏﺮﺤﻟﺎﺑ ﻪﺘﻧﺫﺁ ﺪﻘﻓ ﺎﻴﻟﻭ ﻲﻟ ﻯﺩﺎﻋ ﻦﻣ”، ﺀﻲﺸﺑ ﻱﺪﺒﻋ ﻲﻟﺇ ﺭﺪﻘﺗ ﺎﻣﻭ
ﻪﺘﺿﺮﺘﻓﺍ ﺎﻤﻣ ﻲﻟﺇ ﺐﺣﺃ، ﻰﺘﺣ ﻞﻓﺍﻮﻨﻟﺎﺑ ﻲﻟﺇ ﺏﺮﻘﺘﻳ ﻱﺪﺒﻋ ﻝﺍﺰﻳ ﻻﻭ
ﻪﺒﺣﺃ، ﻪﺑ ﻊﻤﺴﻳ ﻱﺬﻟﺍ ﻪﻌﻤﺳ ﺖﻨﻛ ﻪﺘﺒﺒﺣﺃ ﺍﺫﺇﻭ، ﺮﺼﺒﻳ ﻱﺬﻟﺍ ﻩﺮﺼﺑﻭ
ﻪﺑ، ﺎﻬﺑ ﺶﻄﻴﻳ ﻱﺬﻟﺍ ﻩﺪﻳﻭ، ﺎﻬﺑ ﻲﺸﻤﻳ ﻲﺘﻟﺍ ﻪﻠﺟﺭﻭ، ﻲﺒﻟﺄﺳ ﻦﺌﻟﻭ
ﻪﻨﻴﻄﻋﻷ، ﻪﻧﺬﻴﻋﻷ ﻲﻧﺫﺎﻌﺘﺳﺍ ﻦﺌﻟﻭ
Manzon Allah (saw) yace, Allah ta’ala yace:
“Duk wanda yayi Gaba da waliyyina to na bashi sanarwa yazo yayi yaki dani.
Bawana ba zai kusance ni ba da wani abu da na fi kauna sama da
abin da na wajabta masa.
Bawana ba zai gushe ba yana kusanta ta da Nafiloli har sai na
zamanto ina Kaunarsa.
Idan na kaunace shi, sai na kasance jinsa da yake ji dashi, da
ganinsa da yake gani dashi, da
hannunsa da yake damka dashi, da kafarsa da yake tafiya da ita.
Wallahi idan ya rokeni zan bashi abin daya roka, kuma wallahi idan ya nemi tsarina zan tsareshi. ”
Bukhari (6502).
Haka yazo cikin Arba’una (38).

kunga ba komai bane sharadin Waliyta sai *IMANI* da *TAKAWA*
Bazamu yarda ace wani mutum wanda shi kanshi ba waliyyi bane,
kuma ace shine yake raba walittaka.
Ba zamu yarda abada walittaka ga wanda bayada takawa ba.
Haka bazamu yarda anada wani a matsayin shugaban waliyyai ba,
Alhali babu hujjar yin haka,
idan ma za’a nada, sai dai anada MANZON ALLAH (SAW) domin shine yafi kowa imani da takawa.
Bazamu yarda da walittakar mai akidar komai Allah ne ba (kamar shehu tijjani da inyass)
domin wanda baima tsaya akan akidar Allah daya bane babu yadda za’ayi yazama waliyyi. Inma yazama sai dai waliyyin shedan badai waliyyin Allah ba.
ALLAH KASA MUGANE, MURIKAWA JUNANMU ADALCI.

Via: Abu Muh’d

Advertisements

One Reply to “Waliyyan Allah da Waliyyan Shaidan”

  1. Hello Web Admin, I noticed that your On-Page SEO is is missing a few factors, for one you do not use all three H tags in your post, also I notice that you are not using bold or italics properly in your SEO optimization. On-Page SEO means more now than ever since the new Google update: Panda. No longer are backlinks and simply pinging or sending out a RSS feed the key to getting Google PageRank or Alexa Rankings, You now NEED On-Page SEO. So what is good On-Page SEO?First your keyword must appear in the title.Then it must appear in the URL.You have to optimize your keyword and make sure that it has a nice keyword density of 3-5% in your article with relevant LSI (Latent Semantic Indexing). Then you should spread all H1,H2,H3 tags in your article.Your Keyword should appear in your first paragraph and in the last sentence of the page. You should have relevant usage of Bold and italics of your keyword.There should be one internal link to a page on your blog and you should have one image with an alt tag that has your keyword….wait there’s even more Now what if i told you there was a simple WordPress plugin that does all the On-Page SEO, and automatically for you? That’s right AUTOMATICALLY, just watch this 4minute video for more information at. Seo Plugin

    Like

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s