Fadakarwa Game Da Akidun Shi’a

Munsan cewa Allah madaukakin Sarki Ya aiko Annabawa da Manzanni kuma dukkaninsu Mala’ika Jibrilune yake kawo masu wahayi, kamar yanda Manzon Allah (saw) dakanshi yake cewa lokacin da yahudawa sukazo suka yimashi wadansu tambayoyi, Annabi yace “idan na amsa maku Tambayoyinku kun yarda zaku shiga Musulunci?” Sukace “Eh” Duk tambayarda sukayi yabasu amsa sai suce lallai hakane, Har suka tambayeshi wake kawo mashi wahayi? Yace Mala’ika Jibrilu kuma Allah bai taba aiko wani Manzo ba face Mala’ika Jibrilune yake kawo masa wahayi. Sai sukace ananne zamu rabu dakai, dadai WANI Mala’ikanne yake kawo maka wahayi BA Jibrilu ba da munyi Imani dakai.
Sannan kuma Tarihi ya nuna cewa wanda yafara yin Imani dashi acikin kanan yara shine ALIYU Ibn Abi Dalib, Acikin Manya kuma ABUBAKAR Siddiq, Amma wai wasu masu Gurbatattar Akida suke cewa Aliyu Ibn Abi Dalib shi ya kamata yazama Annabi; Saboda kamarsu da Annabi sai Mala’ika Jibrilu ya rude, sai yaba Annabi Muh’d (saw). Sun manta Annabi ba’ayi masa Wahayi ba saida yayi shekara Arba’in, Sannan ma Aliyu ko balagaba baiyiba.
Meya kawo Rudewar Mala’ika anan???
Don haka ku aje Aliyu amatsayin da Musulunci ya ajeshi; Sahabine na Annabi Muh’d (saw), kuma Khalifa ne daga cikin Khalifofin Musulunci, Sannan kuma Dayane daga cikin Mutum Goma da akayima Bushara da Aljanna tun a duniya.
Allah yasa mu tsira Duniya da Lahira.

Daga: Abu Ammar Adam

Advertisements

What can you say about this post?

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google+ photo

You are commenting using your Google+ account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

w

Connecting to %s